Yau ake kammala taron kwararru na Afrika a Senegal
Yau ake sa ran masana da kwararru daga nahiyar Afrika za su kammala taronsu a Senegal wanda ke kokarin janyo hankulan 'yan asalin Afrika da suka shahara a sana’oinsu da su daina kaura zuwa Turai da Amurka don neman rayuwa mai inganci.
Wallafawa ranar:
Taron da ake gudanar da shi a karkahsin kungiyar Next Einstein na bukatar ganin kwararru sun zauna gida don bunkasa nahiyar Afrila.
To ko shin me ya kamata gwamnatoci su yi don hana kwararru ficewa daga Afrika, wannan ita ce tambayar da muka yi wa Dr. Bashir Abu Sabe na Jami’ar Katsina.
Dr. Bashir Abu Sabe kan ficewar kwararrun Afrika
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu