Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa: Tarihin Marigayi Alhaji Sani Aliyu Dandawo

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa ya yi kokarin amsa tambayoyin da dimbin masu sauraren RFI Hausa suka aiko da ke neman tarihin Shahararren mawakin Hausa Alhaji Sani Aliyu Dandawo da Allah ya yi wa rasuwa. Shirin ya tattauna da daya daga cikin manyan 'yayansa Aminu Sani Aliyu Dandawo.

Alh Sani Aliyu Dandawo
Alh Sani Aliyu Dandawo spinlet.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.