Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dadi Oumarou na Red Cross a Nijar

Wallafawa ranar:

Shugaban sashen kula da ayyukan jinkai na Majalisar Dinkin Duniya Stephen O’Brien, ya ce majalisar za ta gabatarwa taron birnin Istanbul na Tukiyya da za a gudanar a ranar 23 zuwa 24 na Mayu, bukatar gidauniyar taimakawa dubun dubatar ‘yan gudun hijirar Boko Haram. Dadi Oumarou shi ne mai Magana da yawun kungiyar agaji ta Red Cross a jamhuriyar Nijar, kuma ya bayyana wa Abdoulaye Issa irin hali na bukata da ‘yan gudun hijirar ke ciki.

Sansanin 'Yan gudun Hijira a Assaga, yankin Diffa na Nijar
Sansanin 'Yan gudun Hijira a Assaga, yankin Diffa na Nijar BOUREIMA HAMA / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.