An sake dauki ba dadi a Sudan ta Kudu tsakanin sojojin da ke biyayya ga Shugaba Salva Kiir da na mayakan mataimakin shugaban kasa Riek Machar a yau Litinin. An yi amfani da manyan makaman atilare da kuma tankuna har ma da jiragen sama masu saukar ungulu bayan shafe kwanaki hudu ana musayar wuta. Awwal Janyau ya tattauna da Isah Muhammad Yusuf wani mazauni Juba babban birnin kasar da ake musayar wuta.
Talla
Rikicin Sudan ta Kudu: Isah Muhammad
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu