Nijar
An bukaci gwamnatin Nijar ta yi wa mutanen Kandaji tanadin Matsuguni
Kungiyoyin fararen Hula a Jamhuriyyar sun fara kokawa game da yadda Gwamnati ke shirin korar al’umomin yankin Kandaji inda ake aikin gina Madatsar ruwa. Kungiyoyin na fatan ganin Gwamnatin kasar ta yi tanadi don bada wasu muhalli ga mutanen da za a tasar daga matsuguninsu. Wakiliyar RFI Hausa a Yamai Kouboura Illo ta aiko da rahoto.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Fararen hula sun bukaci gwamnatin Nijar ta yi wa mutanen Kandaji tanadi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu