Burkina Faso
Burkian Faso ta haramta fitar da jakunan zuwa Asia
Gwamnatin Burkian Faso ta haramta fitar da jakunan kasar zuwa kasahsen Asia inda ake cinikin naman su da kuma fata ganin yadda dabobin ke shirin karewa.
Wallafawa ranar:
Talla
Adama maiga, Daraktan kula da dabbobi a kasar, yace daga ranar 3 ga wanann wata, gwamnatin kasar ta haramta fitar da naman doki da jakuna zuwa kasashen Asia.
Gwamnatin ta kuma ce daga yanzu dole duk wani yanka da za’ayi ayi shi a kwatar da hukuma ta amince da shi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu