Isa ga babban shafi
Nijar

Ana tsadar Jaki a Nijar

Farashin Jakkai ya yi tashin gauron zabbi a Jihar Maradi ta Jamhuriyar Nijar sakamakon bukatar jakkan da ta karu daga Tarayyar Najeriya, sai dai yawan jakunan da ake fitar da su ya fara tayar da hankulan wasu da ke ganin ana iya fuskantar matsala zuwa gaba wajen samun na aiki. Salisu Isa na Maradi ya aiko da rahoto.

Ana fataucin Jakkai daga Nijar zuwa Najeriya
Ana fataucin Jakkai daga Nijar zuwa Najeriya Sayouba Traoré/RFI
Talla

02:47

Jaki ya yi tsada a Maradi

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.