Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Karamin Ministan Muhalli Ibrahim Usman Jibrin

Wallafawa ranar:

Bayan kaddamar da shirin tsabtace yankin Ogoniland da kamfanonin hako mai suka gurbata muhallinsu a yankin Neja Delta, gwamnatin Tarayya ta yi gargadin cewa wasu bata-gari na fake wa da sunan aikin suna yaudarar mutanen yankin a kudancin Najeriya. Awwal Janyau ya nemi Karin bayani daga bakin karamin Ministan muhalli Ibrahim Usman Jibrin da kuma matakan da suka dauka na samun nasarar aikin.

Yankin Ogoni da aka lalatawa muhalli
Yankin Ogoni da aka lalatawa muhalli DR PNUE
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.