Isa ga babban shafi
Ghana

Rahoto kan zaben Ghana

A kasar Ghana ana can ana gudanar da zaben shugaban kasa da kuma na ‘yan Majalisar dokoki, inda mutane 7 ke karawa da juna a zaben shugabancin kasar, da suka hada da shugaba mai ci John Dramani Mahama da kuma babban abokin hamayyarsa Nana Akufo-Addo.

Zaben Shugaban kasa a kasar Ghana
Zaben Shugaban kasa a kasar Ghana REUTERS/Luc Gnago
Talla

Ana dai gudanar da zaben a cikin kwanciyar hankali, kamar yadda za ku ji a wannan rahoto da wakilinmu Rilwanullahi Abbas ya aiko ma na daga Accra.

01:16

Rahoto kan zaben Ghana

Ridwanullah Abbas

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.