Isa ga babban shafi
Najeriya

An daure Sojan da ya kashe farar hula a Maiduguri

Wata Kotun soji ta musamman a Jihar Borno ta yankewa wani soja hukuncin daurin shekaru bakwai a gidan yari, saboda samunsa da kaifin harbe wani har lahira a kasuwar Maiduguri a ranar 23 ga watan Disemban 2015. Wakilinmu a Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya ziyarci zaman kotun, kuma ya aiko da rahoto.

Sojojin Najeriya da ke fada da Boko Haram
Sojojin Najeriya da ke fada da Boko Haram AFP PHOTO / ALI KAYA
Talla

01:35

An daure Sojan da ya kashe farar hula

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.