Isa ga babban shafi
Amurka-Somalia

Amurka ta aika da sojojinta zuwa Somalia

Amurka ta sanar da shirinta na aika wa da dakarunta zuwa Somalia don bai wa sojojin da ke yaki da kungiyar Al-Shebab horo.

Sojojin Amurka za su horar da masu yaki da al Shebab a Somalia
Sojojin Amurka za su horar da masu yaki da al Shebab a Somalia AFP PHOTO/AMISOM/TOBIN JONES
Talla

A karon farko kenan tun shekarar 1994 da Amurka ke aikawa da dakarunta zuwa Somalia.

A watan jiya ne shugaba shugaba Donald Trump ya sanya hannu don bada umarni kan daukan tsauraran matakai kan mayakan al-Shebab da ke tada kayar baya a Somalia.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.