Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana Azumi cikin tsadar rayuwa a Najeriya

Magidanta a Najeriya na gudanar da ibadun azumin Ramadan cikin yanayin tsadar kayan masarufi inda galibinsu ke hakuri da da abin da ya sawwaka na kalacin buda baki. Wakilinmu Abubakar Isah Dandago ya duba halin rayuwar a Kano.

Azumin Ramadan na cikin shika-shikan musulunci guda 5
Azumin Ramadan na cikin shika-shikan musulunci guda 5 REUTERS/Akintunde Akinleye
Talla

02:59

Ana Azumi cikin tsadar rayuwa a Najeriya

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.