Alkalan Kenya Sun Maidawa Shugaba Kenyatta Martani
A kasar Kenya Alkalai sun maida martani game da kalaman batunci daga Shugaba Uhuru Kenyatta bayan da Kotun kololuwa dake kasar ta soke babban zabe dake cewa shine ya yi nasara.
Wallafawa ranar:
Babban dan adawa wanda ke kalubalantar zaben Raila Odinga ya bukaci hana wakilan hukumar zabe sake gudanar da shi wannan zabe cikin watanni uku,kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar ya tanadar.
Raila odinga na zargin jami'an Hukumar zaben da cewa 'Kuraye' ne domin suna iya sake tafka kurakurai da suka sa aka oke zaben.
Shugaban Alkalan kasar Bryan Khaemba ya yi Allah wadai da bakaken kalaman da ya ce shugaban kasar Uhuru Kenyatta ke ta aike masu tun bayan yanke hukuncin da kotun kololuwar ta yi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu