Benin
Majalisar dokoki a jamhuriyar Benin ta amince da sabuwar dokar hana yajin aikii
Majalisar dokokin Jamhuriyar Benin ta amince da wata dokar da ke hana wa wasu ma’aikatan gwamnatin kasar shiga yajin aiki.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Daga cikin wadanda dokar ta hana wa shiga yajin aiki har da jami’an kiwon lafiya, na ma’aikatar shara’a, jami’an gidan yari da sauran wadanda ke sanye da kayan sarki.
Yanzu haka da dama daga cikin kungiyoyin kwadagon kasar sun bayyana shirin su na shiga zanga-zanga domin tilastawa majalisa soke wannan doka cikin gaggawa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu