Isa ga babban shafi
Najeriya

Maharba Masu taya sojoji yaki da Boko Haram sun koka saboda rashin isasun kayan aiki

Duk da irin jajircewa da Maharba suka yi, don yakar kungiyar Boko Haram musamman a shiyar arewa maso gabashin Najeriya, wata babbar matsala da maharban suka ce suna fuskanta ita ce karancin kayan aiki, musamman motoci da kuma makamai.Maharban sun bayyana wannan korafi ne a lokacin taron shekara-shekara da suka gudana, tare a jaddada matsayinsu na ci gaba da yaki da ‘yan kungiyar ta Boko Haram.Daga Yola ga rahoton da wakilinmu Ahmad Alhassan ya aiko mana.

Nigerian Army Chief Lieutenant General Tukur Yusuf Buratai. Says 700 Boko Haram insurgents have surrendered
Nigerian Army Chief Lieutenant General Tukur Yusuf Buratai. Says 700 Boko Haram insurgents have surrendered thenewsnigeria
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.