Isa ga babban shafi
Burkina Faso

Burkina Faso ta mayar da huldar jakadanci da China

Kasar Burkina Faso yau lahadi ta kulla huldar diflomasiya da China kwanaki biyu bayan ta katse da hulda da Taiwan.Ministan harkokin wajen Burkina Faso Alpha Barry yau ya sanya hannu kan yarjejeniyar kulla huldar da takwaran sa na China Wang Yi a Beijing.

Alpha Barry Ministan harakokin wajen kasar Burkina Faso
Alpha Barry Ministan harakokin wajen kasar Burkina Faso AFP
Talla

Kasar Burkina ce kasa ta biyu da ta katse hulda da Taiwan a cikin wata guda, matakin dake nuna cewar yanzu haka kasashe 18 ne kawai ke huldar diflomasiya da Taiwan a fadin duniya.

Ministan kasar China Wang yace kasa da yanzu haka ta rage a Afirka dake hulda da Taiwan, kuma suna kokarin janyo ta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.