Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kalubalen da ke gaban kasashen Sahel a lokutan zaben 2020

Wallafawa ranar:

Ranar lahadi 22 ga watan Nuwamba ne ranar zaben Burkina Faso,na kasar Nijar kuma a watan Disemban gobe dukkaninsu kuma kasashe makwabta dake fama da tashe tashen hankullan yan ta;adda na kungiyoyin dake ikrarin jihadi a yankin sahel.

Wasu daga cikin yankunan Burkina Faso dake fama da rashin tsaro
Wasu daga cikin yankunan Burkina Faso dake fama da rashin tsaro Ministère français des Affaires étrangères
Talla

A Burkina Faso, duban yan gudun hijira ne suka baro matsugunin su sabili da matsalar tsaro, yayinda ya rage kusan kwanaki uku a gudanar da zaben kasar, wasu daga cikin kungiyoyi da jam’iyyoyin siyasa sun soma bayyana damuwa inda suka bukaci hukumomi da su bullo da hanyoyi da suka dace don baiwa yan gudun hijira damar kada kuri’a.

Dokta Sani Yahaya mai sharhi ne kan lamuran siyasa da zamantakewa a jamhuriyar Nijar ya na mai bayar da shawarwari da suka dace a yi amfani da su don kawo karshen tsaikon da ake fuskanta a wadanan kasashe.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.