Isa ga babban shafi
Chadi

Idriss Deby ya cika shekaru 30 bisa mulkin Chadi

An gudanar da bikin cika shekaru 30 na mulkin shugaba Idriss Deby Itno a kasar Chadi, wanda ya dare mulkin kasar bayan hambarar da gwamnatin shugaba Hissen Habre a shekarar 1990.

Shugaban kasar Chadi Idris Deby bayan karrama shi da mukamin Marshall
Shugaban kasar Chadi Idris Deby bayan karrama shi da mukamin Marshall AFP/RENAUD MASBEYE BOYBEYE
Talla

Bikin da ake gudanar da shi ko wace shekara a duk fadin kasar, dama ce da ke bada damar yin waiwaye da masu iya magana ke yi wa taken “adon tafiya” kan cigaba da tasirin dimokradiyya a rayuwar al’ummar kasar.

Wakilinmu a kasar ta Chadi Tijjani Mustapha Mahdi ya aiko mana da rahoto.

03:18

Rahoto kan bikin cika shekaru 30 Idriss Deby ya yi yana mulkin kasar Chadi

Nura Ado Suleiman

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.