Afrika
Morocco zata fara koyar da tarihi da al’adan Yahudawa
Kasar Morocco zata fara koyar da tarihin Yahudawa da kuma al’adun su a makarantun kasar, bayan kulla yarjejeniyar hulda da saka yi a tsakanın su makon jiya.
Wallafawa ranar:
Talla
Babban Sakataren Majalisar kula da al’adun Yahudawan dake Morocco Serge Berdugo ya sanar matakin wanda ya kwatanta shi da wata guguwa mai karfi da ta afkawa kasar.
Jami’in yace kafin kulla yarjejeniyar Yahudawa da dama na zuwa Morocco domin ziyarar kasar kakannin su da kuma gudanar da bikin addinin su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu