Shugabanin kabilu sun dawo daga rakkiyar Marshal Khalifa Haftar a Libya
A kasar Libya, shugabanin kabilu dake dafawa babban hafsan sojan kasar Marshal Kahlifa Haftar sun dawo daga rakiyar tasa. Da dama daga cikin yan kasar ne yanzu ke dakon sunayen yan takara dangane da zaben ranar 24 ga watan disemban shekarar bana.
Wallafawa ranar:
Talla
Marshal Khalifa Haftar mai shekaru 77,wanda yayi yunkurin kama garin Tripoli tareda gundumuwar wasu manyan kasashen Duniya,na tsaka mai wuya a sha’annin da ya shafi shugabancin gabacin kasar ta Libya ,wanda ake kuma sa ran watakila ya shiga fagen siyasa da nufin sake dawo da tagwamashin sa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu