Isa ga babban shafi

Jam'iyyar Barrow ta lashe kujerun majalisar Gambia 19 cikin 53

Jam’iyyar shugaban kasa Adama Barrow a kasar Gambia ta lashe kujeru 19 daga cikin 53 dake Majalisar dokokin kasar abinda zai tilasata masa kulla kawance kafin jagorancin majalisar.

Shugaba Adama Barrow yayin gaisawa da daruruwan magoya bayansa a birnin Banjul.
Shugaba Adama Barrow yayin gaisawa da daruruwan magoya bayansa a birnin Banjul. AFP - JOHN WESSELS
Talla

Wannan sakamako ya nuna cewar Jam’iyyar NPP ta shugaban ya kawar da jagorancin da Jam’iyyar UDP ke da shi a majalisar da ta shude.

Kundin tsarin mulki ya baiwa shugaban kasa damar nada ‘Yan majalisu guda 5 tare da shugaban majalisar wanda ake saran ya zaba nan da yan kwanaki masu zuwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.