Isa ga babban shafi

Mauritania da wasu kamfanoni za su samar da cibiyar hydrogen maras gurbata yanayi

Kamfanin Conjuncta da yayi fice wajen gudanar da manyan ayyuka na kasar Jamus, ya kulla yarjejeniya da gwamnatin Mauritania, da kamfanin Infinity na Masar, da kuma kamfanin Masdar na Hadaddiyar Daular Larabawa, domin gudanar da wani katafaren aikin hadin gwiwa na gina cibiyar samar da makamashin hydrogen maras gurbata yanayi akan dala biliyan 34. 

Mauritania da wasu kamfanoni za su samar da cibiyar hydrogen maras gurbata yanayi.
Mauritania da wasu kamfanoni za su samar da cibiyar hydrogen maras gurbata yanayi. © AP/Business Wire
Talla

Idanhar aka samunasararkammalawannanaiki, anasa ran zaaiyasamar da akalla ton miliyan 8 namakamashinhydrogen kokumanawasusinadaranmasualaka da makamashin, saikumasamar da wutarlantarkimaikarfin gigawatts 10.  

Bayanai sun cekashinfarkonaaikin da zaigudanaaarewamasogabashinNouakchott, babbanbirninkasar  ta Mauritania zaikammala neashekarar 2028 tare da shirinsamar dawutarlantarkimaikarfin megawatt 400 a kasar. 

Wannankatafarenaikina  zuwa ne a yayin da kasarJamusketsaka dafafutukarkirkirarkarinhanyoyinda take samunmakamashi, domincimmaburikagudabiyu  da sukahada da mayegurbinadadindanyenman da a bayatakesayedagaRasha, saikumacimmamuradinrage amfanin da nau’ukanmakamashimasugurbatayanayi. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.