Bankin Duniya ya nuna damuwa kan rahoton bullar yunwa a kasashe masu tasowa
Bankin Duniya ya nuna damuwarsa dangane da hasashen da yayi wanda ya nuna yiwuwar samun yunwa ko karancin abinci a Kasashen Nigeria, Afghanistan, Somalia, Sudan ta Kudu da Kasar Yemen daga watan Yuni zuwa watan Satumba, sakamakon rikice-rikechen kabilanci da na ta’addanci.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 03:00
Talla
Bankin yace dole shugabannin wadannan kasashen su dauki matakan gagagwa domin shawo kan matsalar.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Muhammad Kabir Yusuf ya hada a kai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu