RAHOTO
Kudu da Hamadar Sahara ne inda talauci yafi kamari a Afirka - Bankin Duniya
Bankin Duniya ya bayyana cewar akalla kaso daya cikin 3 na jama'ar da talauci ya yi wa katutu a yankin Kudu da Hamadar Sahara na zaune ne a kasashen Najeriya da Jamhuriyar Kwango.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:27
Talla
Wanna al'amari dai rahoton ya ce, ya jawo ninkawar tsadar kasuwanci a Najeriya da kasar Ethiopia har sau hudu , idan aka kwatanta shi da yadda harkokin kasuwancin ke gudana a kasashen Amurka.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu