Isa ga babban shafi
Syria

Mutane 11 sun hallaka Syriya yayin da kasashen Larabawa ke saka ido

Sojan Gwamnatin kasar Syria sun bindige mutane akalla 11, yau Alhamis duk da cewa ayarin masu sa idanu daga Kungiyar Kasashen Larabawa na cikin kasar domin ganin irin wainar da ake toyawa.  

AFP/Youtube
Talla

Wata kungiyar kare hakkin dan adam dake kasar na cewa mamatan na daga cikin wadanda suka shiga wata zanga-zangar nuna kyamar Gwamnatin Bashar As-Assad ne a garin Douma dake kusa da Damascus fadar gamnatin kasar.

A yau ne dai ayari masu sa idanu daga kasashen Larabawan zasu ziyarci wasu wuraren da ake yawan kashe jama'a dake adawa da Gwamnatin kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.