Isa ga babban shafi
Syria

Syria Ta yi Watsi da Tura Dakarun kasashen Larabawa

Kasar Syria ta kawar da zancen tura mata Dakaru daga kasashen Larabawa, kamar yadda kasar Qatar ta nema, domin kawo karshen artabu da ake yi a kasar, watanni 10 kenan, yayinda Sojan da suka balle daga Syria na cewa dole MDD ta tsoma baki.

Shugaban kasar Syria Bashar al-Assad
Shugaban kasar Syria Bashar al-Assad
Talla

Maaikatar Harkokin kasar Waje na kasar ta Syria ta ce bata yarda ba wasu Dakaru daga waje suje mata.

Sarkin kasar Qatar Sheikh Hamad bin Khalifa Al-Thani, cikin wani shirin gidan TV ya ke kawo shawaran aikawa da Dakaru daga waje zuwa Syria domin aikin wanzar da zaman lafiya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.