Isa ga babban shafi
Syria

Syria ta yi Fatali da shawarin kungiyar Kasashen Larabawa

Kasar Syria ta ce atafau shawarwarin da kungiyar kasashen Larabawa suka bata game da warware rikicin kasar, da ya zuwa yanzu ya lakume rayukan mutane barkatai.

Ministan Jarkokin Wajen Syria Walid Muallem
Ministan Jarkokin Wajen Syria Walid Muallem Reuters
Talla

Ministan waje na kasar Syria Walid Muallem wanda ya gabatar da matsayin kasar ta Syria, ya ce sam ba zasu amince da kowace shawara ba.

A jiya kungiyar kasashen Larabawa suka malkayawa sojan kasar ta Syria takunkumin karairaya su.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.