Syria-MDD
Syria ta yi watsi da ziyarar tawagar MDD game da binciken makamai
Kasar Syria tace ba za ta amince da tawagar Majalisar Dinkin Duniya da za su gudanar da bincike kan amfani da makami mai guba ba. Ma’aikatar harkokin wajen kasar tace, ta gano shirin Majalisar Dinkin Duniya na anfani da binciken a matsayin share hanya ga kasashen duniya su abkawa kasar, kamar yadda suka yi a Iraqi.
Wallafawa ranar:
Talla
Ban Ki Moon, ya sanar da kafa kwamitin ne yana mai cewa yanzu haka tawagar farko ta isa Cyprus, kuma ana saran su gudanar da bincike domin a shirye Majalisar Dinkin Duniya ta ke wajen kammala shirin kai jami’anta cikin sa’oi 24.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu