Isra’ila ta yi alkawarin fitar da sakamako mai ban mamaki a tattaunawarsu da Falasdinu
Jagoran Kasar Isra’ila a tattaunawar zaman lafiyar da ake tsakanin ta da Falasdinu, Tzipi Livni, ta ce Isra’ilan za ta baiwa mara da kunya wajen daukar matakin ba zata a taron da ake yi.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Livni ta shaidawa Radion Isra’ila cewar, za su dauki matsayin da zai baiwa kowa mamaki, amma taki karin bayani akai, saboda alkawarin da suk ayi na kin magana da ‘Yan jaridu har sai an kammala tattaunawar.
Ana saran bangarorin biyu za su kwashe watanni tara suna tattaunawar.
Wannan shirin tattaunawa da bangarorin biyu ke yi ya biyo bayan yunkurin da Amurka ta yin a ganin cewa sun dawo kan teburin tattanawa bayan kwashe fiye da shekaru uku ba tare da yin hakan ba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu