Isa ga babban shafi
Iran

Hukumar IAEA za ta fitar da rahoto kan Iran

Yau juma’a ake kyautata zaton hukumar makamashin nukiliya a duniya IAEA za ta fitar da rahoto da ke fayyace ko Iran ta mutunta alkawauran da ta dauka na kawo karshen shirinta na nukilya a karkashin yarjejeniyar da aka kula tsakanin kasar da kasahen Duniya.

Shugaban kasar Iran Hassan Rouhani
Shugaban kasar Iran Hassan Rouhani AFP PHOTO / ATTA KENARE
Talla

To sai dai wannan hasashe ne domin babu tabbas idan Hukumar ta IAEA za ta fitar da rahoton a yau, yayin da wasu bayanai ke cewa za ta yi haka ne a daga nan zuwa litinin..
Yayin da a dai wajen hukumomin China suka sanar da cewa Shugaban kasar Xi Jinping zai kai ziyara kasashen Saudiya,Masar da Iran a makon dake zuwa.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.