Isa ga babban shafi
Pakistan-India

Pakistan ta Saki Masunta 86 'Yan kasar Indiya

Yau Lahadi,  Kasar Pakistan ta sanar da sakin wasu masunta 86 ‘yan kasar India da take tsare da su saboda yin sana’arsu a harabar tekun Pakistan.  

Alamar zumunci tsakanin Dakarun Pakistan da Indiya
Alamar zumunci tsakanin Dakarun Pakistan da Indiya
Talla

Shugaban Gidan yari na Malir dake garin Karachi,  Raja Mumtaz ya gaskata haka a tattaunawa da kamfanin Dillancin Labaran Faransa AFP.

Ya fadi cewa har yanzu akwai wasu mutane 363 da ake tsare da su a gidan yari.

Masunta na kasashen biyu kan fuskanci irin wannan matsala na kame a lokacin da suke kamun kifi a yankin ruwa na juna.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.