Isa ga babban shafi
N.KOREA

MDD ta amince da Karin takunkumai kan N.Korea

Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da Karin wasu takunkumai masu tsauri kan kasar Koriya ta Arewa wadanda suka hada da hana ta fitar da kayan da masakun ta ke sarrafawa da kuma takaita sayar mata da albarkatun mai saboda gwajin makamin da ta yi.

Jakadiyar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya Nikki Haley
Jakadiyar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya Nikki Haley REUTERS/Joe Penney
Talla

Kasashen China da Rasha sun goyin bayan kudirin na Amurka wanda ban samu wata kasa da taki amincewa da shi ba.

Jakadiyar Amurka a Majalisar Nikki Haley ta ce matakin wani babban sako ne ga Koriyar cewar kasashen duniya ba zasu lamunta wajen barin ta ta mallaki makamin nukiliya ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.