Isa ga babban shafi
Norway

Al’ummar Norway suna bukin cika shekara da juyayin wadanda Breivik ya kashe

Daruruwan mutane ne suka fito a birnin Oslo na kasar Norway domin bukin cika shekarar da juyayin mutuwar mutane 77 da Anders Behring Breivik ya bindige a bara. Fira Ministan kasar Jens Stoltenberg shi ne ya jagoranci tawagar masu kai ziyara kabarin mamatan a tsibirin Uteoya.

Fira Ministan Norway Jens Stoltenberg a lokacin da ake bukin cika shekara da juyayayin wadanda suka mutu a harin Oslo
Fira Ministan Norway Jens Stoltenberg a lokacin da ake bukin cika shekara da juyayayin wadanda suka mutu a harin Oslo REUTERS/Berit Roald/NTB Scanpix
Talla

Daruruwan mutane ne suka kewaye kaburburan mamatan cikin ruwan sama dauke da Faranni.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.