Isa ga babban shafi
Brazil-Vatican

Paparoma ya yi gargadi kan yunkurin halarta tabar wiwi a kasashen Kudancin Amurka

Paparoma Francis ya gargadi shugabanin kasahsen dake Amurka ta kudu, da su kaucewa shirin halarta yin amfani da tabar wiwi inda ya ce yin hakan ba zai rage matsalolin yankin ba.

Paparoma Francis a lokacin ziyararsa a Brazil
Paparoma Francis a lokacin ziyararsa a Brazil Reuters/路透社
Talla

Paparoman ya bukaci ganin an magance tushen samar da kwayar yayin da ya bude wani dakin warkar da masu shan tabar ta wiwi a Rio de Janeiro a cikin rangadin da yake yi a Brazil.

“Rage yawaitar tabar wiwi ba zai yiwu ba da halarta ta kamar yadda wasu kasashen yankin Kudancin Amurka ke nema su yi.” Inji Paparoma.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.