Isa ga babban shafi
Amurka

Karen Shugaba Obama ya tafi hutu

Wani kasaitaccen kare da Shugaban kasar Amirka, Barack Obama ke kiwo ya sami bankwana ta musamman yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa inda mai gidansa, ke hutun mako daya.Bayanai na cewa Karen mai suna Bo, jami’an tsaro masu yawan gaske dauke da tarin makamai suka rakashi har ya shiga cikin wani katon jirgin sama mai saukan ungulu, na yaki, da zai kaishi inda Shugaba Obama da iyalansa zasu huta na tsawon mako daya.Karen mai launin fari da baki, ana gani yana sahun gaba a duniya cikin karnuka dake barje gumin su.  

Karen Shugaban Amurka Barak Obama, a kan hanyar shi ta zuwa hutu
Karen Shugaban Amurka Barak Obama, a kan hanyar shi ta zuwa hutu Daily Mail, UK
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.