Isa ga babban shafi
Amurka

Obama ya dauki alhakin shan kaye a zaben 'Yan Majalisu

Shugaban Amurka ya dauki alhakin shan kayen da Jam’iyyarsa ta sha a zaben ‘Yan majalisu da aka gudanar a makon jiya. Obama ya shaidawa wata kafar talabijin ta CBS cewa sun sha kaye a zaben tare da daukar alhakin koma bayan farin jinin da Jam’iyarsa ta samu.

Shugaban Amurka, Barack Obama.
Shugaban Amurka, Barack Obama. DR
Talla

Jam’iyyar adawa ce ta Republican dai ta samu rinayen kujeru a zaben da aka gudanar a ranar Talatar makon jiya, wanda ake ganin wannan shi ne zaben da zai auna farin jinin Jam’iyyar Demokurat ta Obama a zaben shugaban kasa da ke zuwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.