Isa ga babban shafi
Amurka-Cuba

Al-ummar Cuba sun yi mamakin jawaban Kerry na Amurka

Al-ummar Kasar Cuba sun yi matukar mamaki kan jawaban da sakataren harkokin wajen Amuka John Kerry ya gabatar a bikin daga Tutar Amurka a ofishin jakandancinta dake Havanna

Saktaren harkokin wajen Amurka  John Kerry da Ministan harkokin wajen Cuba Bruno Rodriguez
Saktaren harkokin wajen Amurka John Kerry da Ministan harkokin wajen Cuba Bruno Rodriguez
Talla

Keryy dai ya yi kira ga gwamnatin kwamunisanci ta Cuba kan tabbatar da tsarin mulkin Demokradiyya harma da cikakken yan cin dan Adam.

Ya kuma ce, ya kamata a baiwa al-ummar Cuba damar zaben shugabannin da zasu mulkesu yayin da ya ja hankalin hukumomin Kasar da su mutanta dokokin kare hakkin bil-adama na kasa da kasa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.