Myanmar
Zeben 'yan majalisar dokoki a kasar Myanmar
Ana jefa kuri’un zaben ‘yan majalisar dokokin kasar Myanmar irinsa na farko da ake gudanarwa cikin ‘yanci shekaru 25 da suka gabata a kasar da ke yankin Asiya.
Wallafawa ranar:
Talla
Sama da mutane milyan 30 ne suka cancanci jefa kuri’unsu a zaben, wanda manazarta ke ganin cewa jam’iyyar adawa ta Aung San Suu Kyi za ta iya samu gagarumar galaba.
To sai dai a karkashin dokokin kasar, Suu Kyi ba za ta iya zama shugabar kasar ba, saboda mijinta ba dan asalin kasar ba ne.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu