Isa ga babban shafi
Amurka

Trump bai dace da shugabanci Amurka ba inji White House

Fadar White House ta Amurka ta bukaci Jam’iyyar Republican ta nesanta kanta daga kiran da dan takarata Donald Trump ya yi, inda ya bukaci a haramtawa musulmi shiga Amurka.

Shugaban kasar Amurka Barack Obama
Shugaban kasar Amurka Barack Obama REUTERS
Talla

A cewar White House kalaman Trump sun nuna cewa bai can-canci tsayawa takarar shugabncin kasar ba.

Masu rajin kare hakkin dan adam dai sun bayyana cewa, musulmi a Amurka na fuskantar kyama tun lokacin da kungiyar ISIS ta kaddamar da hari a birnin Paris na kasar Faransa.

Yayin da Shugaban addinai ke cigaba da allawadai da kiran dan takarar shugaban cin Amurkan Donald Trump.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.