Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

IRAN-Abdulaziz Abdulaziz daya daga cikin Editocin Jaridun Najeriya

Wallafawa ranar:

Shugaban Kasar Iran Hassan Rouhani ya bayyana cewar kasar ta bude wani sabon babi a dangantakar ta da kasahsen duniya, bayan cirewa kasar takunkumin da akayi sakamakon aiwatar da yarjejeniyar Nukiliya.Abdulaziz Abdulaziz, daya daga cikin Editocin Jaridun Najeriya dake sharhi kan Iran ya ce nasara ce ga diflomasiya.

Shugaban kasar Iran Hassan Rohani
Shugaban kasar Iran Hassan Rohani REUTERS/President.ir/Handout
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.