Isa ga babban shafi
Japan- Us

An yi Zanga-Zanga A Japan Don Neman Amurka Ta Janye Dakarun ta Daga Okinawa

Dubban masu zanga-zanga a tsubirin Okinawa na kasar Japan sun la'anci girke Dakaru masu yawa da Amirka ta yi a yankin da kuma yadda Dakarun ke aikata ayyukan hashsha. 

Masu zanga-zanga a yankin Okinawa na kasar Japan
Masu zanga-zanga a yankin Okinawa na kasar Japan Kyodo/via REUTERS
Talla

Zanga-zangan na  lahadi na zuwa ne bayan da wani sojan Amurka ya yiwa wata ‘yar shekaru 20 fyade har  ya kashe ta.

Wannan al'amari dai ya cusa mummunar kyamar Sojan Amurka da aka girke a yankin.

Ita dai kasar Amurka ta ce abinda ya faru bai kamata ba ya haifar da kyamar Amurka.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.