Isa ga babban shafi
Saudi

Yau musulmi ke Sallar Layya a fadin duniya

Musulmi a sassan duniya na bukin sallar layya yau littini inda musulmi ke ado a tafi masallacin idi, bayan an dawo gida aji da hidimar yankan dabbobi da za'ayi layya. 

Dakin Allah dake Makka.
Dakin Allah dake Makka. REUTERS/Ahmed Jadallah
Talla

Tun jiya Alhazai kusan miliyan biyu da ke aikin hajji na bana suka yi tsayuwa a filin arfa, daya daga cikin ayyukan ibadan aikin hajji, wanda idan ba'ayi ba, babu hajjin.

Bayanai na nuna ana ayyukan hajjin na bana cikin natsuwa ba tare da wani mugun labari ba.

Hukumar Alhazai ta Nigeria ta sanar da cewa Alhazai 10 suka rasu yayin wannan aikin hajji.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.