Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Sharhi kan zaben Amurka

Wallafawa ranar:

Shirin Mu zagaya duniya a wannan Makon Tare da Ramatu Garba Baba, Ya mayar da hankali ne kan Nasaran Donald Trump a zaben Shugabanci Amurka da ya kada Hillary Clinton, Kana shirin ya duba labarin Marigayi Kanar Abu Ali na Najeriya da Boko Haram suka hallaka da wasu labarukan Yammacin Afrika. A yi sauraro Lafiya

Shugaba Barack Obama da Shugaban mai jiran Gado a Amurka Donald Trump
Shugaba Barack Obama da Shugaban mai jiran Gado a Amurka Donald Trump REUTERS/Kevin Lamarque TPX IMAGES OF THE DAY
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.