Isa ga babban shafi
Syria-Amurka

Taron kada kuri’ar takunkumi kan Syria

Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri’ar karawa kasar Syria takunkumi a yau saboda zargin da ake mata na amfani da makami mai guba kan fararen hula.

Taron wakilan kasashen Duniya kan yakin kasar Syria
Taron wakilan kasashen Duniya kan yakin kasar Syria (Reuters)
Talla

Sai dai ga alama taron ba zai yi tasiri ba, domin kasar rasha ta sha alwashin hawa kujerar naki dan hana kuri’ar samun nasara, kuma hakan shi zai zama karo na bakoy da Rasha ke toshe duk wata kafa na sanyawa Syria Karin takunkumi.

Kasashen Amurka da Faransa da Birtaniya ne suka rubuta daftarin takunkumin wanda ake shirin kakabawa wasu yan kasar Syria 11 da kamfanoni 10.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.