Isa ga babban shafi
Saudiya

Tsananin zafi ya hana mahajjata fita waje a Saudiya

Tsananin zafi da ake fama da shi a Saudiya na tilasta wa wasu maniyata aikin hajji zama a masaukinsu don kare kansu daga kamuwa da cutukan da zafin ka iya haifarwa, kamar gudawa. Masana ilimin taurari na Saudiya na hasashen cewa,  tsananin zafin ranar na iya kai wa har maki 65 na Ma’aunin selshiyos nan da watan gobe. Wakilinmu Kabiru Yusuf daga birnin Madinatul Munawwara na dauke da karin bayani a wannan rahoton.

Wasu daga cikin mahajjata a Saudiya
Wasu daga cikin mahajjata a Saudiya REUTERS/Muhammad Hamed
Talla

03:01

Tsananin zafi ya hana mahajjata fita waje a Saudiya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.