Najeriya
Ana Bukin Ranar Mata A Sassan Duniya Yau
Yau 8 ga watan maris ita ce ranar da Majalisar Dunkin Duniya ta ware domin tattauna yadda za'a karfafawa mata Guiwa don ci gaba da bada gudunmawa ga al'umma.
Wallafawa ranar:
Talla
A bana dai, an yi wa ranar take da ‘’Rawar da masu fafutuka ke takawa domin samar da sauyi a rayuwar matar a birane da kauyuka.
‘Yar majalisar dattawan Faransa Claudine Lepage, yanzu haka tana ziyara a Najeriya domin gabatar da wata kasida dangane da wannan rana a birnin Lagos.
A kasashen duniya da dama ana gudanar da taruka domin tattauna matsalolin da mata ke fuskanta da yadda za'a magance su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu