Amurka ta sa karawa Afghanisatan tallafin dala miliyan 266
Kasar Amurka ta sanar wani ƙarin tallafin jinkai na dala miliyan $ 266 ga Afghanistan, masamman saboda matsalin tattalin arzikin korona, a daidai lokacin da take karasa janye sojojin ta daga kasar.
Wallafawa ranar:
Sakataren harkokin wajen Amurka Anthony Blinkin, Aghanistan zatayi amfani da kudaden wajen samar da kariyar annobar korona da kuma taimakawa gajiyayyu da kuma mata da ‘yan mata.
Acewar babban jami’in asusun tallafin gaggawar Amurka na kasa-da-kasa ya fitar da dala miliyan $ 157 sai kuma dala miliyan 109 daga asusun gwamnati, wanda ke matsayin kari kan tallafin farko da ta baiwa Afghanistan, kuma jummular tallafi ya kai dala miliyan 521 a kasafin kudi na shekarar 2021.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu