Mata 'yan gudun hijira na cikin mawuyacin hali a jihar Bornon Najeriya
Dubban matan da rikicin Boko Haram ya shafa da a halin yanzu ke gudun hijira a jihar Borno, na cikin mawuyacin hali na rashin abinci da sauran kayan rayuwar yau da kullum.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:07
Wannan na zuwa ne a dai dai lokacin da ake bikin ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware wato, 8 ga watan Maris na kowace shekar a matsayin ranar bikin tunawa da irin gudun mowar da mata ke bayarwa ga duniya.
To sai dai hukumomi na cewa su na bakin kokarinsu wajen magance matsalolin mata tare da tabbatar kare musu hakkokin su, musamman kan duk wata barazana da su ke fuskanta.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Bilyaminu Yusuf.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu