Isa ga babban shafi
Liberiya

Yan Adwan kasar Leberiya sun yaba da kaurace wa zaben Raba Gardama

Yan adawa a kasar Liberiya sun yi na'am da kaurace wa zaben raba gardama da mahukuntan kasar suka shirya domin aiwatar da sauye-sauye cikin kundin tsarin mulkin kasar.Zaben raba gardaman dai na neman gyara ne har guda hudu, amma kuma sai ya kasance ba'a sami adadin da ake nema ba na kashi 2 daga cikin 3 na yawan kuri'un da ake bukata.Isaac Tukpah shine mataimakin Shugaban jamiyyar adawa ta CDC inda ya ce wannan ya nuna cewa jama'a basa goyon bayan Shugaban kasarmu Uwargida Ellen Johnson Sirlef, kuma mu ‘yan adawa na magana da murya guda. 

Shugabar kasar Liberia Ellen Johnson Sirleaf
Shugabar kasar Liberia Ellen Johnson Sirleaf Reuters / Ismail Zitouny
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.