Isa ga babban shafi
Gambia

Ma’aikata a Gambia zasu fara aiki so hudu a mako

Shugaban Kasar Gambia, Yahya Jammeh, ya ce daga yanzu, ranakun aiki a kasar, sun zama kwanaki hudu, wato daga ranar litinin zuwa alhamis, yayin da aka mayar da Juma’a ta zama ranar hutu, dan baiwa al’ummar kasar damar zuwa Massalachin Juma’a.

Tutar kasar Gambia
Tutar kasar Gambia Wikipedia
Talla

Shugaban ya ce, matakin ya biyo bayan bukatar al’ummar kasar, kuma wanna doka zata fara aiki ne daga ranar 1 ga watan Febarairu, inda ma’aikata zasu dinga aiki daga karfe 8 na safe, zuwa karfe 6 na yamma.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.